Wq/ha/Afro Candy
Appearance
Judith Chichi Okpara, (an haife ta a ranar 12 ga watan Yuli a shekara ta 1971), wacce aka fi sani da Afro Candy, (wanda aka fi sani da Afrocandy), ƴar wasan fina-finai a ƙasar Najeriya. darakta, furodusa, mawaƙa, marubuci, kuma yar wasan batsa. Ita ce ta kafa kuma Shugaba na Invisible Twins Productions LLC
Zantuka.
[edit | edit source]Ba wai kawai yin aure ba ne. A gare ni aure ba shi da amfani. Yana da irin sa kamar wani yana ƙoƙarin shake ni. Ina bukatan sarari na, bana son wani ya shake rayuwata. BIDIYO: Aure ba shi da amfani kuma maza ba su da tsabta - P*rn actress, Afro Candy, by DAMILOLA OGUNSAKIN, 6 May 2022, Vanguard News, retrieved 10 December