Wq/ha/Adunni Bankole
Appearance
aAdunni Bankole, ( An haife ta a watan Maris a shekara 1959 –ta mutu a ranar 3 ga watan Janairu a shekara ta 2015),ta kasance fitacciyar ƴar kasuwa, shugbar mata ƴar Najeriya. Ta kasance a matsayin shugabar mataYeye Mokun na Nasarautar Owu. a
Zantuka
[edit | edit source]- Mutyniyar al’umma kuma Iyalode ta Gbagura a Jihar Ogun, Chif Mrs. Adunni Bankole, ta mutu.
- Zaka iya zama kan ka ne, kada kayi yinkurin zama wani na daban.
you-can-only-be-yourself-dont-try-to-be-any-other-person-.html]