Wq/ha/Adunis
Appearance
Ahmad Said Asbar, (An haife shi a ranar daya (1) ga watan Junairun shekarar 1930) (Larabci: علي أحمد سعيد إسبر; fassara a rubuce: alî ahmadi s-sacîdi l-'asbar or Ali Ahmad Sa'id) (haihuwa a shekarar 1930), an kuma san shi da lakabin Adonis ko kuma Adunis (Larabci: أدونيس), mawaƙi ne ɗan Siriya kuma marubuci wanda yayi rayuwar sa ta sana’a a Lebanon da Faransa.
Zantuka
[edit | edit source]- New York mace ce
tana a rike, da hannu daya ‘yanci
kuma ta shaƙe duniya da dayan hannun.- "The Funeral of New York" (shekarar 1971), from The Pages of Day and Night, trans. Samuel Hazo and Esther Allen (Northwestern University Press, 2000, ISBN 0-810-16081-1.
