Wq/ha/Adrienne Barbeau
Appearance

Adrienne Barbeau (an haife ta ranar sha daya 11,ga watan june a shekara ta 1945), jarumar, fim ce ‘yar Amurka.
Zantuka
[edit | edit source]- Ni gajerar mace ce da jiki mai ban sha’awa da manya-manya nonuwa, wannan ba abun da nike ɗauka a matsayin jasmin ba.
Barbeau, Adrienne (2006). There Are Worse Things I Could Do. Carroll & Graf. pp. 118. ISBN 0786716371.
Adrienne Barbeau
