Wq/ha/Adler, Stella

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Adler, Stella
Stella Adler

Stella Adler (Febreru 10, 1901 – Disemba 21, 1992), jarumar wasan kwakwayo ce 'yar Amurka kuma mai koyar da wasan kwaikwayo.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ana bukatar abubuwa uku don cimma nasara a wannan sana'ar: taurin kai irin na kare, fata irin ta dabbar rhinoceros, da kuma gida mai kyau wanda zaka dawo zuwa gare shi.
    • An dauko daga "The Advocate", 2 Feb 1999, p. 44
  • An kirkiri gidan wasan kwaikwayo ne don fadawa mutane gaskiya akan rayuwa da kuma zamantekwar yau da kullum.
    • An dauko daga Joan E. Kole, "Theatre and Aging" (2009), p. 1
  • A cikin ra'ayoyinka ke kwance fasahar ka
    • An dauko daga cikin Mark Ruffalo & James Lipton, "Stella Adler Technique" [1]

Sanarwar mutuwa a jaridar New York Times[edit | edit source]

  • Ya kamata malami ya zama mai jawo ra'ayi, wajen hanzugawa. Zaka iya kawai rura abun da ke nan ne tun tuni
  • Fasahar ka na cikin tunanin ka. Sauran kwakwata ne.
  • Kada ka zamo mara nishadantarwa, rayuwa bata da dadi. Yanayi bai da dadi. Dole 'yan wasan kwaikwayo su zama masu nishadantarwa.