Wq/ha/Adele (Mawakiya)
Appearance
Adele Laurie Blue Adkins ,(mawaƙiya) (an Haife ta a Ranar 5, ga watan Mayun shekarar 1988), mawaƙiyar Turanci ce, kuma marubuciyar waƙa ce.
Zantuka
[edit | edit source]- Bani bukatan inyi fice, Akwai isasshen wuri ga kowa da kowa, duk da cewa ban hun gurbi na ba har yanzu, in rubuta wakilin soyayya ne kawai.
- Game da haraji mai yawa, kamar yadda aka dauko daga The Guardian, 'Adele's tax grievances won't resonate with fans', May 25, 2011.
- Ina son ganin nonuwan Lady Gaga da ɗuwawukan ta, Ina son ganin nonuwan Katty Perry da ɗuwawukan ta. Ina son su. Amma ba abunda waƙa ta ta ƙunsa ba kenan. Bana yin waƙa don idanu, ina waƙa ne ga kunnuwa.
- Adele in Rolling Stone, Afurelu 28, shekarar 2011.
- Bani wani buƙatar sai nayi fice, akwai wuri ga kowa da kowa.
Duk da cewa ban kai ga gina gurbi ba, kawai ina rubuta wakokin soyayya ne.
- kamar yadda aka dauko daga Adele - The Biography (2011), by Chas Newkey-Burden.