Wq/ha/Adejoke orelop-Adefullire
Appearance
Victoria Adejoke Orelope-Adefulire, (an haife ta a ranar 29 ga watan Satumba, na shekara ta 1959), yar siyasar Najeriya ce. Ta taba rike mukamin mataimakiyar gwamnan jihar Legas, daga shekarar 2011 zuwa shekarar 2015. Kafin haka dai ta kasance kwamishiniyar harkokin mata da kawar da talauci ta jihar Legas daga shekarar 2003 zuwa 2011.,
Zantuka
[edit | edit source]'Yan mata zasu iya kuma zasu canza duniya. Mu tallafa musu, mu ilmantar da su, mu ba su karfin gwiwa, domin su ne shugabanni masu zuwa da zasu kawo canji mai kyau ga Nijeriya da duniya baki daya.