Wq/ha/Adejoke Orelope-Adefulire
Appearance
Victoria Adejoke Orelope-Adefulire (an haife ta a ranar 29 ga Satumba, 1959) yar siyasar Najeriya ce. Ta taba rike mukamin mataimakiyar gwamnan jihar Legas daga shekarar 2011 zuwa 2015. Kafin haka dai ta kasance kwamishiniyar harkokin mata da kawar da talauci ta jihar Legas daga shekarar 2003 zuwa 2011.
Zantuka
[edit | edit source]- 'Yan mata za su iya kuma za su canza duniya. Mu tallafa musu, mu ilmantar da su, mu ba su karfin gwiwa, domin su ne shugabanni masu zuwa da za su kawo sauyi mai kyau ga Nijeriya da duniya baki daya.