Wq/ha/Adamu A.S
Appearance
Adamu A.S (Hebrew: אָדָם, Larabci: آدم), ya kasance dangane da Al-Qur’ani da Bible mutum na farko a duniya wanda Allah ya halitta kamar yadda aka ruwaito a cikin addinan Kiristanci, Musulunci ,da kuma Yahudanci.
Zantuka.
[edit | edit source]- Wannan a yanzu ƙashi ne daga cikin ƙasusuwa na, da kuma tsoka daga tsokoki na: za a kirata da Mace, saboda an ciro ta ne daga namiji.
- Akan Hauwa’u, Genesis 2:23 (KJV).