Wq/ha/Abisoye Ajayi-Akinfolarin
Appearance
Abisoye Ajayi-Akinfolarin (an haife ta 19 ga watan Mayu, shekara ta 1985) ‘yar kasuwar zamantakewa ce, kuma shahararriyar a fannin cigaban dan-Adam, wanda,ayyukanta suka ratsa sashin ilimi, cigaban matasa, da kuma jagorancin jama’a.
Zantuka
[edit | edit source]- Ina fata kowacce mace tana ɗaukar kan ta a matsayin Babba.
- [1] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a kan: Girma.
- Abu ɗaya da nike so mata su riƙe shine, ba tare da la’akari da inda suka fito ba zasu iya cin nasara.
- [2] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a yayin intabiyu da CNN.
- Na yi imani har yau ana iya samun lu’u lu’u a wadannan wurare.
- [3] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a kan mata da ke unguwar talakawa.