Wq/ha/Abigail Thorn
Appearance
Abigail Thorn, (An Haife Shi ranar ashirin da hudu (24) ga watan Afrilu, a shekara ta 1993).

British YouTuber ne kuma dan wasan kwaikwayo ne wanda ke samar da tashar Falsafa na Tube.
Zantuka
[edit | edit source]
Halin girma kamar yadda nake, kamar, an gaya muku zaku zama shugabannin duniya na gaba sannan ku isa can kuma ku gano duniya ba ta isa ba. Na yi wani nau'i na gina namiji daga mafi kyawun kowane mutum da zan iya samu, kamar mafi kyawun ƴan'uwana da ubana da mafi kyawun fina- finai na Bond. Na yi ƙoƙari in yi mutumin ƙarni na (21st) kuma, cikakke akan shi kuma na farka to amma kuma mai tausayi da nishaɗi da fara'a da sexy da sauran sauran kuma tare da tsokoki da gemu kuma, na yi ƙoƙarin yin duka kuma duk ya sanya ni cikin bakin ciki da gaske.