Wq/ha/Abigail Padgett
Appearance
Mary Abigail Padgett,(an haife ta 13 ga watan Mayu, shekara ta 1942), marubuciyar littattafan ban mamaki ce ‘yar Amurka ce wacce aka ambato a cikin jerin Marubutan Littattafan Ban-Mamaki.
Zantuka
[edit | edit source]- Kamar yadda baƙaƙen mata ke “cewa” mata suna iya zama masu sihiri. Maganan gaskiya, bani da wani imani mai karfin akan wanzuwar rayuwa bayan mutuwa. Amma hakan zai faru.