Wq/ha/Abigail Ashley
Appearance
Abigail Ashley, mai gabatar da shirin telebijin ce, ‘yar Ghana, mai gabatar da shirin gidan rediyo ne, mai fafutukar lafiya kuma jagorar Gidauniyar Behind the Smile - ƙungiyar da ba ta gwamnati ba wacce ke mayar da hankali a kan lafiyar qoda.
Zantuka
[edit | edit source]- Ina so in karfafawa kowa gwiwa kada kowa ya karaya da mafarki sa. Idan zan iya nasara, kowa ma zai iya. Kawai ka yarda da kan ka kuma ka mayar da hankali.
- "Media Personality Abigail Ashley bags 4 awards at GH Fashion School", Abigail Arthur (31 July 2023)