Jump to content

Wq/ha/Abhay Bang

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abhay Bang

Abhay Bang (Marathi): ɗan gwagwarmayar zamantakewar kasarIndiya ne, kuma mai bincike da ke aiki kan lafiyar al'umma a gundumar Gadchiroli na Maharashtra,

Zantuka

[edit | edit source]

Mun yanke shawarar sauraron marasa lafiyar mu. Bang a shekarar(2005) da aka ambata a: Alex Perry "Masu Sauraro akan lokaci.com, ranar (31), ga watan oktoba 2005. Ba za ku sami mafita ga al'amuran kiwon lafiya na yankunan karkara na Indiya ba a cikin wuraren zamani waɗanda ke nesa. Dabaru masu inganci za su fito ne kawai lokacin da kuke aiki tare da mutane. Abhay Bang (2010) "Dr. Abhay Bang: Bincike tare da Mutane" akan forbesindia.com, biyu ga watan (2)Yuni Shekarar dubu biyu da goma 2010.