Wq/ha/Abena Busia
Appearance

Abena Pokua Adompim Busia, (An haife ta a shekara ta alif 1953), marubuciya ce ‘yar ƙasar Ghana, mawaƙiya, kuma mai koyarwa ne kuma ma’aikaciyar diflomasiyya. Ta kasance ɗiya ga tsohon shugaban ƙasa Ghana, Kofi Abrefa Busia, ‘yar uwa ga kuma jarumar fim Akosua Busia.
Zantuka
[edit | edit source]"Intabiyu tare da Abena Busia" (2015)
[edit | edit source]- Na zo ƙasar Amurka ina sane da cewa ni ‘yar Afurka ce, ina kuma sane cewa ni bakar fata ce, nazo da sani game da nazarin mata kuma nazo ‘yar feminisanci.