Wq/ha/Abdulrazak Namdas
Appearance
Abdulrazak Saad Namdas, an haife Shi ranar 1 ga watan janairun,a shekara ta 1969), cikakin Dan Jarida ne kuma Dan siyasa. Namdas yakasance Dan majalisar tarayya na Nijeriya, Wanda yake wakiltar Jada/Ganye/MayoBelwa/Toungo,