Jump to content

Wq/ha/Abdulrahman Sudais

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abdulrahman Sudais

Sheikh Abdul Rahman, Al-Sudais, (an haife shi a ranar 10 ga watan Fabrairun,a shekara ta 1960), sanannen malamin addinin Islama ne a Riyadh, Masarautar Saudi Arabian.


Ya kasance sananne a wasu kasashe sanadiyar karatuttukan shi da suke yaďuwa