Wq/ha/Abdullah na Saudi Arabia

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Abdullah na Saudi Arabia
Allah Ta’ala ya fada [a cikin Al-Qur’ani]: “Idan suka tuba kafin ku ci galaban su, to ku sani cewa Allah mai yafiya ne mai jin ƙai”… muna bude ƙofofin yafiya […] kuma muna karbar dokokin Musulunci, ga dukkannin wadanda suka ɓata kuma suka tafka laifuka da sunan addini… duk wanda ke cikin wannan kungiya wanda ya wa kansa laifi wanda har yanzu ba’a kama shi ba a lokacin binciken ta’addanci - muna basu dama da su dawo zuwa ga addinin Allah… Duk wanda ya amince da haka kuma ya mika kansa akan ra’ayin kan sa.. za ayi masa hukunci dangane da dokokin Allah.


Abdullah bin Abd al-Aziz Al Saud (1 Agusta 1924 – 23 Junairu 2015), ya kasance sarkin Saudi Arabia wanda ya gaji dan uwansa Abdullah bin Abd al-Aziz Al Saud Fahad dan Abdul’aziz a ranar 1 Agustan 2005.

Zantuka[edit | edit source]

  • Allah Ta’ala ya fada [a cikin Al-Qur’ani]: “Idan suka tuba kafin ku ci galaban su, to ku sani cewa Allah mai yafiya ne mai jin ƙai”… muna bude ƙofofin yafiya […] kuma muna karbar dokokin Musulunci, ga dukkannin wadanda suka ɓata kuma suka tafka laifuka da sunan addini… duk wanda ke cikin wannan kungiya wanda ya wa kansa laifi wanda har yanzu ba’a kama shi ba a lokacin binciken ta’addanci - muna basu dama da su dawo zuwa ga addinin Allah… Duk wanda ya amince da haka kuma ya mika kansa akan ra’ayin kan sa.. za ayi masa hukunci dangane da dokokin Allah.