Wq/ha/Abdul Sattar Edhi

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Abdul Sattar Edhi
Addini na shine taimakon al’umma, wanda shine tushen duk wani addini a duniyan nan.

Abdul Sattar Edhi (28 Febrerun 1928 – 8 July 2016), fitaccen mai taimakon jama’a ne dan Pakistan. Shine wanda ya kirkiri kuma jagorar Gidauniyar Edhi a Pakistan.

Zantuka[edit | edit source]

  • Addini na shine taimakon al’umma, wanda shine tushen duk wani addini a duniyan nan.
  • Manufa ta itace in so ‘yan-Adam… kowanne rana ta musamman ce a waje na.
    • Kamar yadda aka ɗauko daga interview published by "Reuters" (in 2013). Retrieved on