Jump to content

Wq/ha/Abdul Rahman Al Sudais

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abdul Rahman Al Sudais
Abdul Rahman Al Sudais

Sheikh Abdul Rahman Al- Sudais, (an haife shi a ranar 10 Ga watan Fabrairu, a shekara ta 1960), sanannen malamin addinin Islama ne, a Riyadh Masarautar Saudi Arabia.

Zantuka

[edit | edit source]

Tarihin Musulunci shi ne mafi kyawun shaida a kan yadda al'ummomi daban-daban za su zauna tare cikin aminci da lumana. Wajibi ne Musulmai su misalta haƙiƙanin surar Musulunci wajen mu'amalarsu da sauran al'ummomi.

Ya Shaykh Abdur Rahmaan As- Sudays.

www.alharamainsermons org

A ranar goma sha tara ga watan (Afrilu a shekara ta 2002) An dawo a shekara ta 2007-03-19 taarihin Yahudawa yana cike da yaudara, tawaye, zalunci, mugunta da fasadi. Kullum suna neman yin ɓarna a cikin ƙasa kuma Allah ba Ya son azzalumai.

Abdul Rahman Al Sudais

• Shaykh Abdur Rahmaan As- Sudays [. 2007-03-19.]