Wq/ha/Abby stein
Appearance
an haife ta 1 ga watan Oktoba a shekara ta,
Zantuttuka
[edit | edit source]2015
[edit | edit source]- (Magana game da canjin jinsi) Ina so in faɗi a nan, a cikin bayayanannun kalmomi masu ƙarfi ga dukanmutane,
- A kodayaushe ina cewa Na yi imani da Yahudanci fiye da yadda na yi imani da Allah. [Mai Tambaya : Me kuke nufi da haka? Imani watakil kalma, ce mai ƙarfi. Zan ce ina da alaƙa da addinin Yahudanci,
- Zama trans a wasu hanyoyi yana kama da zama atheist, ta yadda wasu basa fahimtar hakan. Mutanen da suka zo daga wurare dabam-dabam kawai [suna cewa], "Me kuke nufi ba ku gaskata da Allah ba?" Ba sa samun ku. A gare su [addini] a bayyane yake, kuma ina jin kamar na ci gaba da samun hakan tare da jinsi, kuma. Wasu mutane kawai suna da tsayayyen ra'ayi na jinsi, kuma ba za su iya shiga cikin kawunansu ba.
- [Zancen yanar gizo] yana taimaka mini in fitar da jita, fitar da motsin raina. [Lokacin da na fara] Nayi rubutu ne don kaina. Ya kuma taimaka min sosai wajen bayyana abin da nake tunani, don fitar da tunanina. Ina son samun ra'ayi wani lokaci-ko da yake akwai ƙiyayya da yawa, ko yaushe akwai shawara mai kyau. Naga yana taimaka wa kaina sosai. Rubutu ko yaushe yana taimakawa.
2016
[edit | edit source]- Babu hanyar maɗaiɗaiciya don rashin dai-daituwar. Mu (Queer ɗaiɗaikun mutane) duk muna da labarai daban-daban.