Jump to content

Wq/ha/Abba Kabir Yusuf

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Abba Kabir Yusuf

Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da (Abba gida-gida), Abba Kabir Yusuf sanannen ɗan siyasa ne a Najeriya, wand yike a matsayin Gwamnan jihar Kano wakilin jiha. Ya shahara a cikin harkokin siyasa na jihar Kano, kuma yana da tasiri sosai a cikin al'umma. Ya kasance ɗan siyasa ne, kuma gwamnan Jihar kano ƙarƙashin jam'iyar, New Nigeria People's Party (NNPP), Yana da ƙwarin gwiwa wajen inganta al'amuran yau da kullum da suka shafi rayuwar al'umma, tare da himma wajen inganta ayyukan raya kasa. Hakanan yana goyon bayan matakan ci gaban ilimi da lafiya a yankin. Abba gida gida yakasan ce Mutum ne mai temakon al'umma, kuma Mutum Mai son talakawar sa.Abba gida_gida yana da farin jini

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kuwa da kuwa nashine kuma talakawa suna kaunarshi.
  • Abba kabir.
  • Abba gida gida.
  • Abba Kabir Yusuf:Ya jaddada cewa ci gaban al'umma yana bukatar hadin gwiwar dukkanin ɓangarorin al'umma, daga gwamnati har zuwa masu zaman kansu.