Wq/ha/ANNABI MUHAMMAD (SAW)
Appearance
*Muhammad dan Abdullah, (an haife shi 12 ga watan rabiyul Awwal) ya kasance Annabin Allah ne, kuma Manzon Allah ne, Annabi Muhammad S.A.W ya kasance ɗa ga Sayyadi Abdullahi ɗa ga Sayyada Aminatu, kuma shi kadai ne suka Haifa a duniya . Bashi da yaya ko kani. Shine karshen Annabawan allah.
- Kuji tsoran allah kuma kuyi adalci a tsakanin yayan ku . #
- Manzan allah yana cewa kuji tsoran allah.
- Innallaha ma'a sabirin.
- Allahumma rahim ni.
- Allahumma gafirli.
- Allahumma afiyi wa'afu anu.
Zantuka
[edit | edit source]- Mutum yana tare da wanda yake so.
- Sahih Bukhari & Muslim
- kasoma kan ka abunda kakeso ma dan uwan ka.
- Addua itace mafi girman aikin dake iya chanza alqadarin dan Adam, Adalaci da gaskiya yana kara tsawon rayuwa.
- Tirmidhi:1239
- An ruwaito cewa Mu'adh bin Jabal (RA) ya ce: "Manzon Allah (ﷺ) ya ce: 'An umarce ni in yi yaki da mutane har sai sun shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma ni ne Manzon Allah, su kuma tsayar da sallah tare da biyan zakka.'"
- Sahih (Darussalam)
- Sunan Ibn Majah,72.