Wq/ha/A. P. J. Abdul Kalam

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > A. P. J. Abdul Kalam
A kullum ina daukan farashin rashin kuskure haramun sannan kuma ina barin kuskure a matsayin wani bangare na matakan koyo. Na fi bukatan kulawa da jajircewa akan rashin kuskure.

Avul Pakir Jainulabdeen Abdul Kalam (15 Oktoban shekarar 1931 – 27 July 2015), masanin kimiyyar jiragen sama ne dan Indiya, wanda yayi aiki a matsayin shugaban kasar Indiya na 11 daga 2002 zuwa 2007. An haife shi kuma ya taso a Rameswaram, Tamil Nadu kuma ya karanta physics sannan kuma aeropace engineering.

Abdul Kalam ya kasance mutumin kirki kuma abin koyi ga mutane da yawa. Kalaman sa mafi akasari sun kasance na fasaha ne tare da cikakkiyar ma’ana. Har wayau, wannan tsohon shugaban kasa ya fice a harkokin taimakon jama’a da

Zantuka[edit | edit source]

Ya kamata tunani ya zamo babbar kadarar ka, ko wanne irin faɗi tashi zaka fuskanta a rayuwar ka.
  • Mutane da dama: Suna haihuwa. Su fara rayuwa, sannan, kuma, sai su mutu. Kada ku sake ku bi su.