Wq/ha/2 Chainz
Appearance
Tauheed Epps,(an haife shi a ranar 2 ga watan satumba na shekara ta 1977), wanda aka fi sani da 2 Chainz, (wanda kuma aka sani a da da Tity Boi), mawakin rap ne ɗan ƙasar Amurka daga College Park,, Georgia.
Zantuka
[edit | edit source]Dangane da labarin T.R.U. (2012)
[edit | edit source]- Duma duka abunda na samu shi ne cuku, kaman ina ɗaukan hoto.
- No Lie wakar shi da Drake.