Jump to content

Wn/ha/Babban shafi

From Wikimedia Incubator
< Wn | ha
Wn > ha > Babban shafi
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!
Hausa Wikinews
Barka da zuwa Shafin Hausa Wikinews Inda zaku iya sanya ingantattu kuma tabbatattun labarai banda yaɗa jita-jita, ko ƙanzon kurege, labari marasa inganci ko tushe acikin harshen Hausa. Acikin wannan shafin akwai labarai da dama waɗanda aka rehoto daga sassa daban daban. Zaku iya taimakawa wajen sanya irin waɗannan labarai a wannan shafin.


Alhamis 26 Disamba 2024 Article #163,026:

Wannan shine babban shafin Hausa Wikinews dake a Wimedia Incurbator.

3
Idan kuna son ƙirƙirar sabuwar muƙalar labari a nan, ku rubuta laƙabin sunan maƙalar labarin bayan wannan harufan "Wn/ha/" dake cikin
akwatin nan dake ƙasa, sannan ku danna "Ƙirƙira sabuwar labari!".


Domin samun sauran haruffan Hausa, zaku iya kwafa daga waɗannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami,  ڢ ڧ ڟ ٻ .