Wq/ha/Thomas Paine

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Thomas Paine
Ina kallon abubuwa a yadda suke, ba tare da la’akari da wuri ko mutum ba; ƙasa ta itace duniya, sannan kuma addini na in yi shi da kyau.

Thomas Paine (Febreru 9, 1737 [O.S. Junairu 29, 1736] – 8 June 1809), ya kasance marubuci dan Burtaniya da Amurka, marubucin labari, kuma dan siyasa wanda yayi tarihi sosai akan ra’ayoyi da tunanin da suka janyo Zartarwar ‘yancin kai da juyin juya halin Amurka.

Maganganu[edit | edit source]

1970s[edit | edit source]

  • Maganar fasaha kan bugi kunnuwa, amma yaren talauci kan bugi zuciya; na farko na iya faranta kamar waka, amma na biyun kanyi kararrawa kamar sanarwar mutuwa.
  • Duk wanda bai so ya batawa wani, ba zai taba gaskiya ba.
  • The Forester's Letters, Letter III—'To Cato', Pennsylvania Journal (24 April 1776)