Wq/ha/T. S. Eliot
Thomas Stearns Eliot OM (26 Satumban 1888 – 4 Junairun 1965), mawakin Turanci ne haifaffen kasar Amurka, dan wasan dirama kuma mai suka ga rubuce-rubuce.
Maganganu[edit | edit source]
- Na gaji da rayuwa ta da kuma rayuwar wadanda ke bibiya ta.
- A Song for Simeon" daga wakokinsa da aka Tattara 1909-1962
- Kananan mawaka sukan kwaikwaya; manyan mawaka kan sace; miyagun mawaka kan ɓata abun da suka dauka, sannan kuma mawaka na kirki kan sauya shi zuwa wani abu mai inganci, ko kuma ko yaya wani abu na daban.
- "Philip Massinger", tarihin rayuwa na The Sacred Wood (1920)