Jump to content

Wq/ha/Luisa Capetillo

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Luisa Capetillo
Luisa Capetillo circa 1919 tana sanye da kayan maza


Luisa Capetillo (Oktoba 28, 1879 – Afurelu 10, 1922) ta kasance daya daga manyan shuwagabannin kwadago na kasar Puerto Rico. Ta kasance mai shirya tafiyar da kungiyar kwadago kuma marubuciya wacce ta yi fafutuka don daidaiton hakki ga mata, ‘yancin soyayya, da kuma hakkokin ‘yancin mutane da yara.

Zantuka[edit | edit source]

A Nation of Women (1911)[edit | edit source]

Original Spanish title Mi opinión sobre las libertades, derechos y deberes de la mujer

  • la mujer es apta para todo.
    • Mata suna da ikon yin komai da komai.
    • "La Mujer en la época primitiva"
  • No me explico por qué el hombre crée tener siempre derechos sobre la mujer
    • Ban san me yasa maza ke dauka ko da yaushe suna da iko akanmu ba
  • Estudiemos y preparemos nuestra generación para las luchas futuras, que se avecinan.
    • Mu zo mu yi karatu kuma mu shirya ‘ya’yanmu don gwagwamayar gaba, wanda ke kwance nan gaba.
  • Hannaye masu amfani sun fi hannayen da kyau kawai gare su.