Wq/ha/Helen Keller

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Helen Keller
Duk da cewa duniyan nan tana cike da wahalhali, tana kuma cike da shawo kan su. A kyakyawan zato na, baya, ba ta hutu akan rashin mummunan abu, sai dai akan yarda da farin ciki na nauyin kyawawan hali da kuma shirin aiki don bin gaskiy, da zata wanzu.

Helen Adam Keller (Yuni 27, 1880 – Yuni 1, 1968) ta kasance marubuciya ‘yar Amurka kuma masaniyar zamantakewa; wani cuta a yayin da take da watanni 19 a duniya ya mayar da ita kurma kuma makauniya.

Maganganu[edit | edit source]