Wb/ha/shaheed Anasd Usman

From Wikimedia Incubator
< Wb‎ | ha
Wb > ha > shaheed Anasd Usman

Shaheed Anas "D" Usman.

Yana ɗaya daga cikin waɗanda waƙi'ar Zariya ta 2014 ta rutsa dasu. An haifi Shahid Anas a garin Zaria yayi primary da secondary schools din shi agarin Zaria.

A irin sadaukarwa na Shahid Anas bai gama warkewa daga raunin da yasa mu ba, ya cigaba da aikinsa na bawa jagora kariya.