Wy/ha/Halima Dangote
Appearance
Halima Aliko Dangote yar kasuwa ce a Najeriya. Ita ce babbar darekta, ayyukan kasuwanci na rukunin Dangote, ƙungiyar masana'antu ta Afirka. Ita ce ta biyu ga hamshakin attajirin nan na Najeriya Aliko Dangote. Tana cikin hukumar Dangote Group, NASCON Allied Industries Plc, Aliko Dangote Foundation, Endeavor Nigeria, kuma memba ce a mata masu kula da kamfanoni kuma shugabar hukumar Cibiyar Afirka da ke New York.