Jump to content

Wq/ha/adetola salau

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > adetola salau

na yanke shawara cewa ina so in zama wanda zai share ruwan kuma wannan ya tura ni yin bincike. Ina da shekara ta sha biyu (12) ko (13) a lokacin. Lokacin da na yi bincike a ɗakin karatu, na gano cewa mutanen da ke magance matsalolin ta hanyar tsarin injiniya ne, musamman injiniyoyin sinadarai. Don haka na yanke shawarar zama injiniyan sinadarai.”