Wq/ha/Shaker Abssi
Abu Yusuf Shaker Yusuf Hasan al-Absi (1955–2008?; Larabci: شاكر العبسي, rumunanci: Šākir al-ʿAbsī) ya kasance jagoran addinin musulunci dan kasar Palesdin.
Zantuka[edit | edit source]
- Ga ku wadanda kuke bin makircin Amurka, muna cewa mabiya Sunnah zasu zamo kan gaba wajen fada da Yahudawa, Amurkawa, da mabiyan su.
- Ina da hakkin kai hari ga duk wani dan Amurka da ‘yan Izira’ila a ko ina a fadin duniya… shin Amurka ba ta zo bane don ta kashe wanda basu ji ba basu gani ba da kananan yara. Muna da hakkin kai musu hari a gidajen su kamar yadda suke kawo mana hari a gidajen mu.