Jump to content

Wq/ha/Nora Awolowo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Nora Awolowo

Oreoluwa Racheal Awolowo (An haife shi 2 ga watan Maris,a shekara ta 1999) wanda aka fi sani da Nora Awolowo darektan fina-finan Najeriya ne, mai ɗaukar hoto, furodusa, kuma darektan kere-kere...


Zantuka

[edit | edit source]

Manufara ita ce in yi fice a duk abin da nake yi. Nora Awolowo: Muna da mata da yawa waɗanda ke ɗaukar manyan ayyuka a masana'antar LEADING LADY AFRICA, 7 ga watan Fabrairu, shekara ta 2023. Baby Blues shine wannan aikin da na shiga kuma yana jin kamar ban shirya don zurfin bincikensa ba. Koyaushe akwai wani abu da zan koya. SANAR DA JARIRI BLUES - TAMBAYA DA DARAKTAN FIM, NORA AWOLOWO Cambridge Core blog, 21 Yuli 2022