Wq/ha/Nkechi Akashili
Appearance
Nkechi Akashili (An haife ta a 22 ga watan Fabrairu, shekara ta 1990) yar wasan ƙwallon kwando ce na Najeriya a bankin First Bank B.C. da kuma tawagar ƙasar Najeriya...
Zantuka
[edit | edit source]- Hanyar saman ba santsi bace amma da addu'a komai zai tafi daidai.
- Tun daga lokacin na gane cewa a wasanni ko dai kun sanya kungiyar ne ko kuma kun fita daga ciki. Kuma a wasa kamar kwallon kwando abin da kuke ɗauka a karshen rana shine nasara ko rashin nasara.
Punch (Nigeria), 30 November 2016.