Wq/ha/Muhammad Yunus
Appearance

Muhammad Yunus (Bengali: মুহাম্মদ ইউনুস Muhammod Iunus) (An haife shi a Watan Yuni 28 , shekara ta 1940) ma'aikacin banki ne na Bangladesh kuma masanin tattalin arziki. ExtShi ne mai habɓakawa kuma wanda ya kafa manufar microcredit. A cikin shekarar 2006, Yunus ya sami lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel.
