Yana da muhimmanci a gare ni da in nemo abubuwa daban-daban kuma in nuna cewa zan iya. … Wani ya fadamun cewa a cikin kowanne jarumi akwai gimbiyoyi dake kwance, sannan kowanne lokaci muka taka rawa, daya daga cikin wadannan gimbiyoyi kan farka. A cikin mu akwai komai. Kawai zamu dubo su ne