Wq/ha/Manmohan Acharya
Appearance

Manmohan Acharya (मनोमोहन आचार्य; haihuwa 20 Oktoban 1967), mawaki ne ɗan ƙasar Indiya.
Zantuka
[edit | edit source]Song of the Bumblebee (2008)
[edit | edit source]- Babban tushen makamashi, rana na daf da tasowa. Ganyayyakin furen lotus masu tsirowa a cikin tafki na rasa sassan su. Zummiyar da ke kan wannan lotus na jin daɗin wakokin soyayya.
- Gabatarwa.
- Ya kai! masoyi, Jin daɗi a sashin jikin lotus mai taushi yana da hatsarin gaske kuma bashi da tabbas saboda hanyoyin ta a koda yaushe yana zagaye da ƙayoyi.
- Ɗango na I