Jump to content

Wq/ha/Muhammad Auwal Albani

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
(Redirected from Wq/ha/Main Page)
Wq > ha > Muhammad Auwal Albani

sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria, ɗan asalin garin Zaria ne Kuma haifaffen garin Zaria Kuma ɗan nigeriya ne, an haifeshi a Ranar 27 ga watan satumbar shekara ta 1960 ya Rasu a 1 ga watan fabrairun shekaran 2024 ya kasance haifaffen Zaria dake jahar kaduna.ya Kasan ce shahararren malami Kuma ya kware a fannin hadisi Kuma ya kware a fannin sadarwa ta zamani wato (ICT.