Wq/ha/Liisa Past
Appearance

Liisa Past (An haife ta Mayu daya 1 ga wata, shekara ta 1980) ma’aikaciyar gwamnati ce ‘yar Estoniya, kwararriya a kan sadarwa da kariyar yanar gizo. Itace Babbar Jami’ar Bincike a Ma’aikatar Kariyar Bayanai ta Estoniya.
Zantuka
[edit | edit source]- Ina samun ƙarfin gwiwa daga abubuwan da ke janyo canji a sashin infosec/cyber security da kuma abokan aiki na na da, da na yanzu. A wannan sashin mai tsananin canzawa, ya kamata mu samu, mu iya koya daga junan mu.
