Jump to content

Wq/ha/Lateef Adedimeji

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lateef Adedimeji
Lateef Adedimeji at AMA Award 21

Adetola Abdullateef Adedimeji (An haife shi 1 ga watan Fabrairu, shekarar 1984) ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mai shirya fina-finai na Najeriya. Ya samu karbuwa ne da babbar rawarsa ta farko a fim din Yewande Adekoya na shekarar 2013 mai suna Kudi Klepto kuma ya fito a fina-finan Najeriya sama da 100 tun bayan da ya fara wasan kwaikwayo shekaru 15 da suka gabata.

Zantuka

[edit | edit source]