Jump to content

Wq/ha/Kgomotso Moahi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Kgomotso Moahi

Kgomotso Hildegard Moahi malami ne kuma ma’aikacin makaranta a Botswana, wacc tayi aiki a matsayin cikakkiyar farfesa kuma mataimakiyar shugabar jami’a - fannin harkokin dalibai a Jami’ar Yanar Gizo ta Botswana.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Na kwashe tsawon lokaci tare da su. An tilasta musu guduwa kuma sun bar iyayen su a baya. Daga ilimi na, abu ne mai taba rai a ce yara irin wannan zasu iya barin iyalansu saboda abunda suka yi imani da shi na siyasa suna tsoron a kama su ko a kashe su a hannun jami’an gwamnati.Hakan ya janyo mun marhaban da rayuwa; mutane suna aiki daban idan suna cikin tsoro. Amma ko da hakan, hakan bai zama abu na daban ba dangane da yadda na shigo Botswana.