Zane suna cigaba da rayuwa ne, kuma suna rayuwa kusan da imani; sunayen su da surar su, da amfaninsu da kuma muhimman ma’anar su suna wanzu ko ta yaya kama daga looacin tsaiko, batarwa, rashin kula; suna wuce rayuwan gwamnatoci da aqidar jama’a, har da ma zamanin da ta kirkire su. Ba za’a iya halakar da su baki daya ba saboda suna wakiltar kayan imani da kuma gaskiya daya kacal. Su ne abubuwan da muke kara nemowa bayan an kwashe datti
.
Katherine Anne Porter (15 ga watan Mayu, shekara ta 1890 zuwa 18 ga watan Satumba, shekara ta 1980), sananniyar ‘yar jarida ce ‘yar ƙasar Amurka, marubuciyar insha’i, marubuciyar gajerun labarai da kuma nobel.
Zukatan ‘yan-Adam basu gurbace ba zuwa matakin, ko in kula da rashin wadannan mutane biyu ba tare da matsananci tura daga ainihin tushen imanin su adalci da tausayin dan-Adam.
Katherine Anne PorterOn the Sacco-Vanzetti case, in The Nation (31 ga watan Agusta, shekara ta 1927).