Jump to content

Wq/ha/Karen DeCrow

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Karen DeCrow
Karen DeCrow

Karen DeCrow (Disamba ranar 18 ga wata, shekara ta 1937 zuwa Yuni 6 ga wata, shekara ta 2014) mai shari'ar ,femisanci ce 'yar ƙasar Amurka kuma marubuciya wacce ta rike matsayin jagora a kungiyar National Organization for Women daga shekara ta 1974 zuwa shekarar 1977.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kotu ta bayyana da kyau cewa namiji bai da daman tilasta wa mace wajen zubar da ciki ko kuma hana ta samun ciki, idan ta zaba hakan.