Jump to content

Wq/ha/Kareem Abdul-Jabbar

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Kareem Abdul-Jabbar

[mKareem Abdul-JabbarSept2011.jjg|thumb|Na samu A gabaki ɗaya kuma an tsaneni saboda hakan; na yi magana daidai kuma an kira ni fandararre.]]

Kareem Abdul-Jabbar (an haifi Ferdinand Lewis Alcindor Jr.; Afrilu ranar 16 ga wata, shekara ta 1947) ya kasance tsohon kwararren Ɗan wasan kwallon kwando Ɗan ƙasar Amurka, wanda ya buga kakar wasanni na tsawon shekaru ashirin a National Basketball Association|Kungiyar Ƙasa ta Kwallon Kwando (NBA), ga kungiyoyin Milwaukee Bucks da Los Angeles LakersLos Angeles Lakers]].

Zantuka

[edit | edit source]
  • Wannan na karo na na farko da barin gida, ilimi na na farko a cikin al’amarin daya shafi bakaken fata gabaki daya, kuma na tsinci kaina ana mun horo a kan duk wani abu da aka koyamun daidai ne. Na samu A gabaki ɗaya kuma an tsaneni saboda hakan; na yi magana daidai kuma an kira ni fandararre. Dole in koyi sabon yaren kawai don in fuskanci barazanar, ina da halaye masu kyau kuma ni yaro ne nagari kuma na biya hakan da fata na.
    • Kareem Abdul-Jabbar
      Giant Steps (a shekarar 1983).