Wq/ha/Jim Al-khalili
Appearance
Jim Al-Khalili Jim Al-Khalili OBE(yan haife shi 20 ga watan Satumba, shekarar 1962) ɗan Burtaniya ne masanin ilimin kimiyyar nukiliya,ilimi, marubuci kuma mai watsa shirye-shirye.
Zantuka
[edit | edit source]Dole ne dukkan masana kimiyya su sadar da aikinsu, don menene amfanin koyan sabbin abubuwa game da yadda duniya ke aiki idan baka gaya wa kowa game da su ba? Ba za mu iya ɓoye a cikin labs ɗinmu mu bar magana da Dawkins, The Guardian, Talata 25 ga Nuwamba shekarar 2008.