Jump to content

Wq/ha/Jeanette Makgolo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jeanette Makgolo
Jeanette Makgolo

Jeanette Makgolo, itace babbar kwamishina ta yanzu ta Unified Revenue Service (BURS).

Zantuka

[edit | edit source]
  • Wannan hanya ce ta nunawa mutanen Botswana cewa BURS ta san da cewa Covid-19 ya shafi kowa da tsayawar kasuwanci - ba kowa bane yake samun kuɗi. Muna yin iya kokarinmu don tabbatar da cewa Botswana ta bada haɗin kai.
  • Dole ne mu tabbatar da cewa an samu cigaba a kasan. Daukakin Botswana tana ribanta daga haraji - wannan shine ya sa dole duk wani mutum ya zama Ɗan ƙasa na gari kuma ya taka nashi rawar ta hanyar biyan harajin sa.