Jump to content

Wq/ha/Itunu Hotonu

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Itunu Hotonu

Itunu Hotonu (An haife a watan Junairun shekara ta 1959),sojan ruwa ce ‘yar ƙasar Najeriya kuma mai zane.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ya kamata ka yarda da kan ka. Kada ka bari wani ya ja ka kasa. Ko da lokacin da abun ya kai matuka, kada ka gajiya, saboda a wani wuri a kan hanyar zaka isa inda ya kamata ka kasance.
  • “Mata wadanda suke so su samu daukaka sai sunyi aiki tukuru don hakan. Ba wasa bane, dole sai ka nuna zaka iya”.
    • A matsayinki ta mace, kin riga kin fito daga matsayi na rashin dama, ba wai don baki da amfani ba sai don jama’a sun zabi sun sanya ki a gurbi mara amfani, sun manta cewa Kaifin Basira ba shi ga jinsi. A duka rayuwar aiki na, na tsinci kai na a daki zagaye da maza. A koda yaushe ana cemun ni ga dakin abinci nake.
    • Hotonu advised women about leadershipPunch.