Wq/ha/Hafsat Shehu
Appearance
Hafsat Shehu Tsohuwar ‘yar wasan kwaikwayo ce ta Hausa. Mata ga jarumi marigayi Ahmad S Nuhu, tayi zamani tare da tsofaffin jarumai irin su safiya Musa, mansura isah.
zantuka
[edit | edit source]- Na dai yi rashin masoyi kawai
- Labarin mutuwar Ahmad S Nuhu. BBC Hausa. 1 ga watan Janairu, shekara ta 2022.
- Sai ya cemun “Hafsat kinsan ina son ki,”sai nace na sani, wannan wani irin magana ne?